80s toys - Atari. I still have
ALLON SANARWA
Maibda-Umarnin Film (director) S.S. Rajamouli yace Sigar (character) Baahubali Daga babban shirinsa tasamu rubutuwane daga tauraron kudancin India wato Prabhas, wanda Qwaxonsa ya fadada yakuma Isa Afada.

Rajamoul yafadi cewa: "Ni da Prabhas munyi aiki akan wani film shekaru 10 Kafin wannan Lokaci Inda munkasance abokai. . Muna samun damar Chat tsawon Awonni masu yawa (hours) kuma muna daukar dogon lokaci muna tattaunawa bawai akan wannan shiri na 'Baahubali' ba, akan Abubuwa da dama Na harkokin Shirya film, Dakuma Naxararrukan tunani akan shirya film." . "Munsamu alaQa maiQarfi da fahimtar junanmu sosai inda yasan ina da tunanin shirya wani gagarumin shiri da ya ta'allaQa akan yaQe-yaQe." . Rajamouli yace jarumi Prabhas ya maida hankalinsa akan wannan shiri sama da shekaru Ukku.
Turawa zuwa Ka Ajiye comment A Qasa....
Maibda-Umarnin Film (director) S.S. Rajamouli yace Sigar (character) Baahubali Daga babban shirinsa tasamu rubutuwane daga tauraron kudancin India wato Prabhas, wanda Qwaxonsa ya fadada yakuma Isa Afada.
Created at 2017-05-11 21:31:03
Tags: Maibda-Umarnin Film (director) S.S. Rajamouli yace , wanda Qwaxonsa ya fadada yakuma Isa Afada.

0 Rate up Star
Share: F T G
This post has no comments - be the first one! Maibda-Umarnin Film (director) S.S. Rajamouli yace Sigar (character) Baahubali Daga babban shirinsa tasamu rubutuwane daga tauraron kudancin India wato Prabhas, wanda Qwaxonsa ya fadada yakuma Isa Afada.
ANDROID
MUSICS
VIDEOS